DOKAR DA TA HANA DUKKAN WANI NAU’IN CIN ZARAFI DA YA HAƊAR DA CINZARAFI TA HANYAR GWADA ƘARFI KO JIMA’I KO NA ƁACIN RAI KO NA GIDA KO NA WAƊANSU MUGGAN AL’ADUN GARGAJIYAKO TA HANYAR NUNA WARIYA KO BAMBANCI GA WAƊANSU, HAKA KUMA DOKAR ZA TA BAYAR DA DUKKANIN KARIYA DA BIN HAƘƘIN WAƊANDA SUKA CUTU, TARE DA HUKUNTA MASU AIKATA LAIFIN -2018
WANNAN DOKA Majalisar Dokoki ta Jihar Kaduna ce ta yi ta, kuma an Tsara Wannan Doka kamar haka: